<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Tun Kana Duniya LW522</title>
<lyrics>[V1]
 Tun kana duniya
 Da sauran lokaci,
 Jinƙai na Allah,
 Ɗanɗana ka ji,
 Tun ba ka mutu ba
 Da sauran lokaci,
 Jinƙai na Allah,
 Ɗanɗana ka ji.</lyrics>
<hymn_number>522</hymn_number>
</song>